iqna

IQNA

kashi na biyu
Surorin Kur’ani (23)
Suratul Muminun daya ce daga cikin surorin Makkah da suka yi bayanin halaye da sifofin muminai na hakika; Wadanda suka nisanci zantuka da ayyukan banza kuma suna rayuwa mai tsafta.
Lambar Labari: 3487629    Ranar Watsawa : 2022/08/02